KannywoodLabaran Duniya

Tofa🤔karamar magana tazama babba kalli wannan video domin kaga yadda ake shirin shagalin bikin hadiza gabon da masoyinta wato umar m shariff yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu masana anta ta kannywood din tafitar da aibin bikin jaruman kannywood din wato umar m shariff da amaryarsa wato hadiza aliyu gabon yanzu.

karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu na wannan shagali dayake tunkarowa a cikin wannan masana anta ta kannywood din a wannan lokaci.

wanda kasan cewa wannan mawaki wato umar m shariff ya bayyanawa duniya cewa yanason aurar wannan jaruma wato hadiza aliyu gabon har zuciyar sa.

shin kana ganin cewa jarumar kannywood din wato hadiza gabon zata amince da wannan tayin auren da umar m shariff yayi mata a wannan lokaci Alhamdulillah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button