KannywoodLabaran Duniya

Tsohuwar jarumar kannywood din wato Aisha tsamiya ta haifi kyakkyawar yarta yanzu yanzu Alhamdulillah…

Alhamdulillah yanzu yanzu tsohuwar jarumar kannywood din wato aisha tsamiya ta haifi kyakkyawar yarta yanzu yanzu inda kannywood take tayata.

murna wanda kasan cewa wannan tsohuwar jarumar kannywood din tabada gudun mawa sosai acikin wannan masana antar ta kannywood kafin tayi.

aure wanda jarmar bata bayyana zatai aureba har sai lokacin bikin yayi sannan al’umma dakuma masoyan ta dakuma masana antar kannywood sannan suka.

sani jarumar wato aisha tsamiya zatai aure inda yanzu kuma jarumar ta haifi kyakkyawar yarta yanzu yanzu Alhamdulillah.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button