Hausa Music
Umar M Shareef – Aisha ” Music Download Mp3 2022


Sabuwar Wakar Umar M Shareef Aisha.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu umar m shariff ya saki Wata Sabuwar Wakarsa Mai Suna “Aisha ” A yanzu haka wannan wakar ta daukaka a duniya.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka umar m shariff ya kasance shahararan mawaki acikin masana’antar kannywood kuma a yanzu tauraruwar tana matukar Haskawa sosai.
A yanzu haka ga wannan wakar ka saurara domin zakaji yadda wannan wakar ta kasance.


Full Music Download.
Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan wakar nasan cewa kaga yadda wannan wakar ta kasance.
Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun sababbin wakokin akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.