Kannywood
Umar m shariff yabbayyan chewa yanason aurar hadiza gabon wato jarumar kannywood din kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu…


yanzu yanzu jarumin kannywood din wato umar m shariff kuma babban mawakin soyayya na hausa yabayyana chewa idan hadiza gabon tanason ya aureta.
babu shakka zai aureta domin jarumin wato umar m shariff yabbayyan chewa yana matukar kaunar jarimar kannywood din wato hadiza gabon da aure inji mawakin.
wato umar m shariff yanzu yanzu shin kana ganin cewa jarumar kannywood din wato hadiza gabon zata yarda da wannan tayi da umar m shariff yayi mata.
akan chewa zai aureta wanda kasan cewa a yanzu haka jaruman kannywood din maza sunfara aurar jaruman mata na cikin wannan masana antar kannywood.