Kannywood
Uwa Mai Dadi Kalli Vedion Mawaki Dauda Kahutu Rarara Da Mahaifiyar Sa Abun Sha’awa……


Masha Allah Kalli Bidiyon Yadda Rarara Ya Kaiwa Mahaifiyar sa Ziyara kamar yadda a yanzu haka Mutane da yawa sunyi mamakin Hakan.
Kamar yadda ka sani dai a yanzu haka Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya kasance Shahararran Mawaki Acikin Masana’antar kennywood da kuma Mawakin Siyasa ne a yanzu haka ga video ka kalla domin zakaga yadda wanna ziyayyar ta kasance.


Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wanna video nasan cewa kaga yadda wanna abun ya kasance.
Kuce Gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka.