Labaran Duniya
Videon yadda kura ta samu nasara akan damisa kalli wannan video yanzu yanzu…


yadda kura ta kashe damisa amma kuma kafin ta kashe ta amma kura tasha wahala kafin ta samu nasara akan damisa kalli wannan video domin kagani.
da idon kasan cewa damisa tana cikin manyan dawa wanda kuma ake jin tsoronta a cikin dawa wanda idan ka cire zaki dole zaka saka damisa acikin dawa.
inda anan akayi fada tsakanin damisa dakuma kura inda tasamu nasara akan damisa kalli wannan video.