Labaran Duniya

Videon_zanga zangar lumana akan sake zaben al hassan ado doguwa kalli wannan video yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihirajuun karka bari abaka labari akan wannan batu yanzu yanzu…

yanzu yanzu al,umma sunfuto zanga zanga akan bawa al hassan ado doguwa zaben yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihirajuun kabiyomu domin kaji kuma kagani.

wanda kasan cewa a yanzu haka al hassan ado doguwa yasamu nasara akan abokan takararsa a wannan zabe da aka sake a wannan lokaci wanda kotu tabada.

umarni akan dole sai ansake wannan zabe na al hassan ado doguwa domin akan abunda ya aikata na kashe mutane dakuma kona office din zabe a wannan zabe.

wanda al,umma dadama keganin cewa bai kamata ace irin wadannan mutane ne yakamata su dinga mulkar mutane ba amma wasu naganin cewa al hassan ado doguwa.

yanada tai makon talakawa dakuma yin aiki a jahar tasa wanda yake mulka wanda yake masu aiki dai dai bakin kokarinsa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button