Labaran DuniyaNews
wa,adin daina karbar kudi bai kareba inji gwamnan bankin CBN ya bayyana yanzu yanzu Alhamdulillah ala kulli halin…


Alhamdulillah yanzu yanzu gwamnan bankin CBN ya bayyana cewa mutanan nigeria su kwantar da hankalinsu domin wa adin dai karbar kudi bai kareba yanzu.
babu shakka kasan cewa mutanan nigeria sun shiga cikin wani hali musamman akan canjin kudin wanda shugaban kasa Muhammad buhari yake.
shirin ai watarwa wanda kuma yanzu yanzu gwamnan bankin CBN ya bayyana cewa mutanan nigeria su kwantar da hankalinsu domin wa adin canjin kudin bai kareba.