Labaran Duniya
Wani Dattijo Ya sayar da gidansa daya tilo don ziyartan dakin Ka’aba 🕋 ya ce ba shi da buri a rayuwarsa Kamar ya ziyarci masallacin Annabi Muhammadu


Wani Dattijo Ya sayar da gidansa daya tilo don ziyartan dakin Ka’aba 🕋 ya ce ba shi da buri a rayuwarsa Kamar ya ziyarci masallacin Annabi Muhammadu, kafin ya rasu. Subhanallahi!
Allah ya karawa Annabi Daraja. ATP World News.
- Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka. Hi