Labaran Duniya
Wata yarinya Da Kafarta ta ‘kire daga cikin waɗan da aka kaɗe da mota wurin celebration ɗin cin zaɓen Dauda a Garin Shinkafi.

Wata yarinya Da Kafarta ta ‘kire daga cikin waɗan da aka kaɗe da mota wurin celebration ɗin cin zaɓen Dauda a Garin Shinkafi.
Yarinyar da Aka Tsinke Mata Kafa daya Garin Wasa da Motar Murnan Cin Zabe Dauda Shinkafi.
Innalillahi 🙆 Matasan Dasukayi Gangancin da Rayuwar wannan Yarinya Da har Akasamu Matsalar Mayar da Ita Gurguwa.
Kuci gaba da bibiyar wanna shafin namu Mai albarka.