KannywoodLabaran DuniyaNews

waya tana kashe aure inji sheikh ahmad Tijjani guruntum kamar yadda tafaru da adam a zango…

tabbas waya tana kashe aure inji sheikh ahmad Tijjani guruntum yanzu yanzu bayan mutuwar auren jarumin kannywood wato adam a zango.

idan kaduba yanzu kusan a wannan lokaci aure yana yawan mutuwa tsakanin samari dakuma yan mata wanda wannan malami yayi fatawa akan hakan yanzu.

wanda ayanzu haka itama waya tana cikin abunda take saka rabuwar aure tsakanin samari dakuma yan mata wanda yanzu yafaru akan adam a zango

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button