Labaran Duniya
wulakanta sallah dakuma raina addini inda hakan yasa hukumar hisba ta kama g fresh yanzu yanzu…


wulakanta sallah dakuma raina addini yanzu yanzu hukumar hisba ta kama g fresh yanzu yanzu akan abunda yake aikatawa a kasarnan tamu inji hisba.
wanda yanzu haka hukumar hisba ta kama g fresh akan abunda yakeyi wanda ake ganin cewa wannan mutum wato g fresh zaifara lalata yaran mutane.
idan suna kallon vedion g fresh din innalillahi wainna ilaihi raju’un.