Labaran Duniya

Yadda aka kama wani mutum yana lalata da matar abokinsa yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

innalillahi kalli videon yadda aka kama wani mutum yana lalata da matar abokinsa yanzu yanzu inda aka gurfanar da shi a gaban hukumar hisba ta kano.

babu shakka yakamata hukumar hisba ta dinga daukar tsatstsaurara mataki akan irin wadannan mutane masu irin wannan ta ada wanda bata daceba innalillahi.

wanda kasan cewa a yanzu haka mutane suke lalata da matan aure da kuma yan mata innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button