KannywoodLabaran DuniyaNews
Yadda hira ta kasance tsakanin Adam a zango dakuma hadiza gabon a dandalinta yanzu yanzu…


yadda hira ta kasance tsakanin jaruman kannywood guda wato adam a zango dakuma hadiza gabon a dandalin yadiza gabon wanda jarumin yasha tambaya.
hadiza gabon tayiwa wannan jarumi tambayoyi wanda kuma jarumin yasamu nasarar amsar wannan tambayoyi wanda hadiza gabon tayimasa a wajan.
inda shima jarumin wato adam a zango shima yayiwa jarumar wato hadiza gabon a dandalin nata wanda itama ta amsa masa kamar yadda shima ya amsa.