KannywoodLabaran DuniyaNewsUncategorized

Yadda suke fakewa suna lalata da matan aure da kuma yan mata innalillahi wainna ilaihi raju’un…

innalillahi kalli yadda wasu mutane suke aikata abunda bai daceba inda suke fakewa da masu gyaran jiki dakuma cire aljanu inda suke fakewa da musulunci.

wasu mutane suna amfani da harkar malinta suna aikata abunda bai daceba akan matan mutane dakuma yaran mutane domin biyan bukatarsu.

yadda suke lalata da matan aure da kuma yan mata domin biyan bukatarsu shiyasa yanzu amfiya lalata yayan mutane batare suna tunanin nasuba.

babu shakka wadannan mutane basa tunanin suma za ayiwa yayansu abunda suke aikatawa matan aure da kuma yan mata akan malinta wanda mata suke zuwa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button