Labaran DuniyaNews

yadda wani saurayi yahau saman sabis zai kashe gansa saboda rashin samun sababbin kudade a kasar nan yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

innalillahi kalli yadda wani saurayi yahau saman sabis zai kashe gansa saboda rashin samun sababbin kudade kuma rashin fitar kudinsa na banki yanzu yanzu

babu shakka kasan cewa a wannan lokaci ansamu karancin naira saboda rashin samun sababbin kudade a kasar nan ta nigeria akan canjin kudin wanda.

yake shirin aiwatarwa a kasar nan wanda shugaban kasa Muhammad buhari yake sonyi wanda mutane suna ganin cewa wannan canjin kudin bashida amfani.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button