Labaran Duniya

Yadda wata yarinya yar shekara goma sha biyu (12)Ta haifi kyakkyawar yarta kalli wannan video domin kagani…

Allah mai iko kalli wannan video yadda wata yarinya yar shekara goma sha biyu (12 )ta haifin yarta yanzu yanzu wanda hakan yasa mutane dadama mamaki.

akan wannan haihuwar da wannan yarinya tayi wanda wasu ke ganin cewa gaskiya iyayanta sunyi mata aure da wuri inda wasu kena gaskiya bai kamata ache.

kamar wannan yarinya yar shekara goma sha biyu ace ta haihuba domin suna ganin cewa bata kai ayi mata aureba a wannan lokaci kalli wannan video.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button