Labaran Duniya
yadda za dinga amfani da tsofaffin kudade a kasar nan yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu…


yanzu yanzu kotun koli tabada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade a kasar nan ta nigeria bayan ance a daina karbar tsofaffin kudade a kasar nan.
wanda bayan kotu tatabbatar da abunda yasaka al’umma cikin wannan hali na rashin samun kudade a kasar nan sababbin kudade dakuma tsofaffin kudade.
wanda kasan cewa ana cikin wani hali akan wannan canjin kudin wanda kuma yanzu haka kotu ta bada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade a kasar nan.