Labaran Duniya
yakamata a tsaurara mataki akan masu yawan aikata fyade a wannan lokaci innalillahi wainna ilaihi raju’un…


yakamata a dauki mataki akan masu yawan aikata fyade a wannan kasa musamman iyaye maza wadanda sukewa yayansu dakuma jikokinsu.
shin wannan abun kunya dame yayi kama wanda a gaskiya yakamata hukumar hisba ta dinga daukar mataki akan irin wadannan halaiya dabasu daceba.
wanda hakan yazama ruwan dare a wannan duniya na yawan yin fyade a duniya gaba kidaya sai dai muche innalillahi wainna ilaihi raju’un akan
wannan abu dayake faruwa a wannan kasa wanda yanzu jawo abun kunya kamar yazama ruwan dare na yawan yin fyade.