Labaran Duniya

Yan uwa mukula da ciyar da marayu dakuma almajirai innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video dan nasan sai ka tausayawa wadannan yara karka bari abaka labari akan wannan batu…

 

yanzu yanzu sheikh ahmad Tijjani guruntum yayi zazzafan martanin zuwaga masu halinyin sadaka amma kuma basayi inda wannan malami yake.

jankunne zuwa garesu wanda babu shakka kasan cewa wannan lokacin da akwai masu kudi dadama wadanda yakamata sudinga taimakawa marasa.

karfi musamman a wannan lokaci na watan ramadan wanda yakamata masu kudi sudinga taimakawa talakawa musamman wajan ciyarwa idan sunyi.

bude baki sudinga taimakawa koda ace da kunu ne inji sheikh ahmad Tijjani guruntum koda basu samu abinci ba wanda a yanzu haka ake cikin wani hali.

na matsin rayuwa wanda yakamata talakawa da masu kudi su koma ga Allah wajan yin addua wajan Allah akan yasauwake mana wannan tsadar rayuwa damuke ciki a wannan lokaci.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button