Labaran Duniya

Yanzu Ƴanzu Kalli Bidiyon Yadda Akaci Gaba Da Gudanar Da Zaɓen Shugaban Kasa Yau Rikici Ya Barke….

Sakamakon mazaɓa biyu ne kacal cikin 13 suka isa cibiyar tattara sakamako ta Ƙaramar Hukumar Birni a Jihar Kano.

Ya zuwa lokacin haɗa wannan rahoton, su ma ba a fara karɓar sakamakon nasu ba a karamar hukumar.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button