KannywoodLabaran DuniyaNews
Yanzu An umarci bankin CBN ya fito da tsofaffin kudade domin a cigaba da amfani dasu yanzu yanzu Alhamdulillah ala kulli halin…


Alhamdulillah yanzu yanzu an umarci bankin CBN yayi gaggawar fito da tsofaffin kudade domin a cigaba da amfani dasu wanda hakan zaisaka.
mutane walwala kuma a koma kamar yadda kowa zai koma yadda yake abaya inda yanzu haka anata jinjinawa shugaban kasa Muhammad buhari akan.
wannan mataki da aka dauka akan wannan canjin kudin wanda wasu suna ganin cewa bashida amfani a wannan lokaci dam bashine yakamataba yanzu.
inda kasan cewa a yanzu haka musamman wannan kasa tana bukatar aiyuka daga gwamnati amma kuma bana canjin kudin ba.