KannywoodLabaran Duniya

yanzu hadiza gabon takoka😂😂akan wannan shari,a tata innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video yanzu yanzu…

yanzu yanzu ammayar da shari ar jarumar kannywood din wato hadiza gabon zuwa babbar kotu yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video.

wanda kasan cewa wani saurayi ya shigar da jarumar kannywood din wato hadiza gabon kotu akan ta cinye masa kudi kuma bata auresa wanda kuma sunyi.

alkawarin zata auresa amma kuma ta karya wannan alkawarin datayi akan wannan saurayi wanda yanzu haka anturasu zuwa babbar kotu yanzu yanzu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button