Labaran DuniyaNews
Yanzu yanzu ABBA gida gida yajanye harajin masu kananan kasuwanci kalli wannan video domin ka tabbatar da wannan magana ta gwamnan jahar kano…


yanzu yanzu sabon gwamnan jahar kano wato abba kabir yusif wanda akafi sani da abba gida gida Yanzu yabayyana cewa yajanye harajin masu kananan kasuwanci.
kabiyomu har karshen wannan video domin kaga cikakken wannan rahoto na wannan gwamnan wato abba gida gida yanzu yanzu karka bari abaka labari akan wannan batu.
wanda Al, umma dadama suna bawa wannan gwamnan kyakkyawan zato Akan wannan gwamnatin sa a wannan lokaci Da muke ciki na sabuwar gwamnati.