Kannywood

Yanzu Yanzu Ali Nuhu Da Adam A Zango Da Lawan Ahamad Da Abale Sunyi Zazzafan Martani Akan Sheikh Idris

Yanzu Yanzu ‘Yan Kannywood Sunyi Kaca Kaca da sheikh Idris kamar yadda a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaga yadda abun Yake.

Kamar yadda ka sani dai a yanzu wata rigima ta barke tsakanin yan masana’antar kannywood da shahararan malami sheikh Idris kuma a yanzu haka yayi Musu Kaca Kaca.

A yanzu haka Suma sun fito sun rama abunda yayi Musu kuma a yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan rigimar ta kasance.

Full video,

Kamar yadda a yanzu haka ka Kalli wannan Bidiyon nasan cewa kaji yadda wannan rigimar ta kasance kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna fatan allah ya daidai ta tsakanin su.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button