Kannywood
yanzu yanzu alinuhu ya taya matarsa murnar birthday din yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari…


Alhamdulillah yanzu yanzu jarumin kannywood din wato sarki alinuhu yana murnar tare dashida matarsa yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani.
wanda kasan cewa a yanzu haka wannan Jarumin kannywood wato alinuhu ya bayyanawa duniya cewa yana alfahari da wannan matar tasa wanda ya aura.
wanda kasan cewa alinuhu yana cikin wadanda suka dade tareda matarsa batare rigima a tsakaninsuba balle har rigimar tafito cikin al’umma Wanda.
jarumin wato sarki alinuhu yake godiya ga Allah akan wannan.