Labaran Duniya

Yanzu yanzu an bayyana sakamakon zaben al hassan ado doguwa yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari akan wannan zabe na al hassan ado doguwa…

yanzu yanzu hukumar zabe ta bayyana sakamakon zaben al hassan ado doguwa ya lashe yanzu yanzu Alhamdulillah kalli wannan video yanzu yanzu domin kagani da idonka.

wanda kasan cewa a yanzu haka hukumar zabe ta bayyana cewa bazata bawa al hassan ado doguwa kujerar saba harse ansake wannan zabe nasa.

wanda kuma a yanzu haka ansake wannan zabe inda kuma yakayar da abokan takararsa a wannan zabe yanzu yanzu wanda dama mutane sunsan cewa.

al hassan ado doguwa dole yaci zabensa kuma a yanzu haka yaci zabensa Alhamdulillah allah kabasa ikon sauke nauyin dake kansa a wannan milk

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button