Kannywood

Yanzu yanzu asirin aisha najamu yatonu akan wannan video lawan ahmad yakoka akan haka…

Bayan asirin aisha najamu yatonu lawan ahmad yakoka akan abunda jarumar ta cikin Shirin IZZAR SO wanda take aikata abunda bai daceba yanzu yanzu

kasan cewa dama anayiwa wannan masana antar kannywood irin wannan zargi akan abunda suke aikatawa wanda haka yasa jaruman suke karyata hakan

babu shakka daman dukka inda mutane suka hadu dole sai ana samun matsala kamar yadda wannan masana antar kannywood akwai mutanan kirki da kuma nabanza

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button