Labaran Duniya

yanzu yanzu dauda kahutu rarara yakaryata wannan magana da take yawo yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu wasu naganin cewa dauda kahutu rarara na shirin komawa jam’iyar NNPP bawan dawowar jam’iyar ApC zuwa yayi sak a jam’iyar ta APC yanzu yanzu.

wanda kuma a yanzu haka dauda kahutu rarara yakaryata wannan magana ta cewa zai koma jam iyar NNPP din inji babban mawakin siyasa wato dauda kahutu rarara yanzu yanzu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button