Labaran Duniya

yanzu yanzu dauda kahutu rarara yakoka akan abunda yafaru dashi a jahar kano yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani…

yanzu yanzu dauda kahutu rarara yakoka akan abunda yafaru dashi a jahar kano akan kona masa gida dakuma office dinsu yanzu yanzu wanda hakan yasa al’umma.

mamaki akan wannan magana ta dauda kahutu rarara domin mutane suna tunanin cewa dalilin dayasa dauda kahutu rarara yayi wannan magana shine.

yanason gwamnati ta dauki mataki akan wadanda suka kona masa gida dakuma office dinsu shin kana ganin cewa za a dauki mataki akan wannan abu dayafaru.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button