Labaran Duniya

yanzu yanzu gobara takama a jahar Lagos inda tayi sanadiyar mutuwar mutane dadama dakuma asarar kudade Kalli wannan video domin kagani da idonka karka bari abaka labari…

innalillahi wainna ilaihi rajuun yanzu yanzu gobara takama a babbar kasuwa dake jahar Lagos yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi rajuun Kalli wannan video.

babu shakka a yanzu haka al,umma dadama sunkoka akan abunda yafaru na tashin wannan gobara inda tayi sanadiyar mutuwar mutane dadama.

dakuma asarar shaguna dadama dakuma asarar kudade dakuma wasu abubuwa masu mahimmanci acikin manyan shagunan dake wannan kasuwa.

wanda a yanzu mutane dadama sunkoka akan suna rokan gwamnatin jahar Lagos data taimaka masu akan abunda yafaru dasu na konewar shagunan su yanzu yanzu.

innalillahi wainna ilaihi rajuun yanzu yanzu gobara takama a jahar Lagos.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button