Labaran Duniya

yanzu yanzu hadiza gabon takoka akan halinda Almajirai dakuma marayu suke shiga akan rashin taimakamasu daba ayi kalli wannan video…

yanzu yanzu jarumar kannywood din wato hadiza gabon takoka akan abunda yake faruwa akan wadannan marayu dakuma almajirai innalillahi wainna ilaihi raju’un.

wanda kasan cewa a yanzu haka marayu dakuma almajirai suna cikin wani hali akan wannan rayuwa da marayu dakuma almajirai suke ciki akan wannan.

wata na Ramadan musamman idan ansha ruwa akwai dadama daga cikin marayu dakuma almajirai suna rasa abunda zasu kai bakinsu a wannan wata.

na ramadan ya allah kawadatamu da abunda zamu taima kawa da wadanda basuda shi ya allah kakaremu daga sharrin makiya dakuma muna fukai.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button