Labaran Duniya

Yanzu yanzu hamisu breaker ya bayyana abunda yake tsakaninsa da Rakiya musa innalillahi wainna ilaihirajuun kalli wannan video…

yanzu yanzu babban mawakin hausa kuma jarumin masana antar kannywood din wato hamisu breaker yayi zazzafan martani zuwaga wadanda suke hadashi.

da jarumar kannywood din wato rakiya musa yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihirajuun wanda kasan cewa rakiya musa ta bayyana irin soyayyar datake yiwa hamisu.

wanda tuni jarumin yakaryata wannan magana da rakiya musa tayi akansa na batun soyayya a tsakaninsu wanda ta bayyana ya yaudareta akan soyayyar datake tsakaninsu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button