Labaran Duniya

YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi. 

YANZU YANZU: Hatsarin Mota Yayi Sanadiyar Rasuwan Jikokin Sheikh Dahiru Bauchi.

Yan haka make samun Rahoton cewa; Hatsarin mota yayi sanadiyar rasuwan mutum biyuYa’yan Sayyadi Surumbai (Subeb Chairman Bauchi State) a hanyar Kano zuwa Kaduna don halartan taron rufe Tafsirin Alkur’ani Mai Girma wanda shehin malamin yake gabatarwa a jihar Kaduna.

 

Sauran wadannan sukayi hatsarin mota suna asibiti don karban taimakon gaggauta a jihar Kano.

 

Source: Tijjaniyya Media News.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button