Labaran Duniya

Yanzu yanzu kasar koriya ta arewa ta harba makaman limzami zuwa ga tekun japan yanzu yanzu kalli wannan video…

yanzu yanzu kasar koriya ta arewa ta harba makaman limzami zuwa ga tekun japan yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli wannan video domin kagani.

babu shakka al’umma dadama sunyi mamaki akan irin wadannan abu da turawa suke zuwaga har bawa abokan hamaiyarsu na kasashe dake kasashen waje.

shin mai sauraro wanne irin dabine tsakanin wadannan kasashe guda biyu tsakanin koriya dakuma Japan akan wannan harba wannan makami yanzu.

innalillahi wainna ilaihi raju’un kalli yadda koriya suka harba wannan makami yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un karka bari abaka labari akan wannan batu.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button