Labaran Duniya

yanzu yanzu kotu ta yankewa murja ibrahim kunya dakuma mai wushirya hukunci innalillahi wainna ilaihi raju’un…

yanzu yanzu kotu ta sallami murja ibrahim kunya dakuma mai wushirya da yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari.

wanda kasan cewa ankama murja ibrahim kunya akan abunda take aikatawa wanda kuma a yanzu ta bayyana cewa insha Allahu baza takara.

aikata abunda bai daceba inji jarumar tiktok din wato murja ibrahim kunya wanda kasan cewa ankama wannan jarumar a baya innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button