Labaran Duniya

Yanzu yanzu kotun koli tabada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade a kasar nan kalli wannan video yanzu yanzu Alhamdulillah karka bari abaka labari akan wannan batu…

yanzu yanzu kotu tabada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade a kasar nan yanzu yanzu Alhamdulillah kalli wannan video yanzu yanzu akan wannan batu.

wanda kasan cewa al,umma dadama sun shiga cikin wani hali akan wannan canjin kudin wanda shugaban kasa Muhammad buhari ya aiwatarwa a kasar.

amma kuma yanzu kotun koli tabada umarnin acigaba da karbar tsofaffin kudade a kasar nan har zuwa wani lokaci za a cigaba da amfani dasu a wannan kasa.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button