Labaran Duniya

Yanzu yanzu Kwankwaso yayi zazzafan martani zuwaga dauda kahutu rarara akan wakar siyasarsa kalli wannan video innalillahi wainna ilaihirajuun karka bari abaka labari…

yanzu yanzu yan kwankwasiyya sunyi zazzafan martani zuwaga dauda kahutu rarara yanzu yanzu akan wakar siyasa ta jahar kano wanda tuni yan jam iyar NNPP.

suka bayyana cewa basa bukatar shararran mawakin nan na siyasa wato dauda kahutu rarara da yayi masu waka domin basa bukata saboda basa tafiya da.

maci amana nane a sha anin siyasa wato dauda kahutu rarara antabbatar dacewa rarara cikakken maci amana nane a sha anin siyasa wato dauda kahutu rarara yanzu.

shin kana ganin cewa dauda kahutu rarara zai wa jam iyar NNPP waka kuwa kokuma bazai masuba innalillahi wainna ilaihirajuun.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button