Labaran Duniya

yanzu yanzu Nasiru sarkin waka yayi zazzafan martanin zuwaga dan jahannama kalli wannan video innalillahi wainna ilaihi raju’un…

yanzu yanzu sarkin waka wato naziru sarkin waka yakoka akan abunda wannan mutum yake aikatawa wanda akafi sani da dan jahannama kalli wannan video.

babu shakka al’umma dadama sunata magana akan wannan mutum wato dan jahannama wanda yakamata ace hukuma ta dauki mataki akan wannan.

shin kana ganin cewa hukuma zata hukunta wannan mutum wato dan jahannama idan takamasa wanda kasan cewa yaboye fuskarsa a duniya gaba daya.

wanda kawo har yanzu ba asan fuskar saba amma wasu naganin cewa dole akwai wadanda suka san wannan mutun mai suna dan jahannama innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button