Kannywood

Yanzu Yanzu Rikici Ya Barke Gaba Daya Yan’Film Babu Mai Ilimi Acikin Su Sheikh Idris Yayi Kaca Kaca Da

Babbar Magana Yanzu Yanzu Wani malami ya tabo jaruman kannywood kamar yadda a yanzu haka yace babu mai Ilimi acikin su.

A yanzu haka wasu daga cikin masana’antar kannywood sun fito sun mayar Masa da Zazzafan Martani Akan wannan abun ya Aikata domin Suna cewa bai kamata ba.

A yanzu haka ga Video ka kalla domin zakaji yadda wannan malamin ya bayyana cewa gaba daya jaruman kannywood babu mai Ilimi a yanzu haka ga Video ka kalla.

Kamar yadda a yanzu haka ka kalli wannan Video nasan cewa kaga abinda ya faru kuma a yanzu haka mutane da yawa Suna magana Akan cewa ya Zubar da Girman sa.

Kuce gaba da bibiyar wannan shafin namu mai al’barka domin samun labarai masu ingance akoda yaushe mungode da ziyarar wanna shafin namu mai al’barka.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button