Labaran Duniya
YANZU-YANZU: Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya Ta Sallami ‘Yan Sanda Uku Da Suke Kare Lafiyar Mawaki Rarara

YANZU-YANZU: Rundunar ‘Yan Sandan Nijeriya Ta Sallami ‘Yan Sanda Uku Da Suke Kare Lafiyar Mawaki Rarara
Hakan ya biyo bayan kama su da laifin harbe-harben bindiga sama na ba gaira ba dalili da suka yi a yayin da suka yi wa Mawaki Rarara rakiya zuwa kauyen su na Kahutu dake karamar hukumar Danja a jihar Katsina, wanda yin hakan ta saba dokar aikin dan sanda.
Sanarwar hakan ta fito ne daga Kakakin rundunar ‘yan sandan na kasa, CSP, Olumuyiwa Adejobi,