KannywoodLabaran Duniya

Yanzu yanzu Sani danja yashiga cikin rigimar daushe dakuma aisha humaira yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka labari…

yanzu yanzu sani danja yashiga cikin rigimar daushe dakuma aisha humaira yanzu yanzu kalli wannan video domin kagani da idonka dan karka bari abaka.

labari akan wannan batu wanda a yanzu haka sani danja yashiga cikin wannan rigima datake tsakanin aisha humaira dakuma daushe wanda kasan cewa daushe.

dan jam’iyar NNPP ne inda ita kuma aisha humaira ta ka sance yar jam’iyar APC che wanda shima sani danja yakasance dan jam’iyar NNPP wanda hakan yasa yashiga.

wannan rigima wanda ta kasance akan banbancin jam’iya yakawo wannan rigima tsakanin jaruman kannywood din.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button