KannywoodLabaran Duniya

Yanzu yanzu Sarki Ali nuhu yabayyana chewa zai aurawa shamsu dan iya babbar yarsa wato fatima alinuhu yanzu yanzu kalli wannan video…

yanzu yanzu sarki alinuhu ya bayyanawa duniya cewa zai aurawa shamsu dan iya babbar yarsa wato fatima alinuhu yanzu yanzu kalli wannan video yanzu yanzu.

wanda hakan yasa al’umma dadama mamaki akan wannan magana ta jarumin kannywood din wato alinuhu akan auran yar tasa wato fatima wanda ake shirin.

aurar ta ida zuwaga shamsu dan iya wanda shima yakasance jarumin kannywood din wanda shima yake taka rawar gani akan wannan masana anta.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button