Labaran Duniya

Yanzu Yanzu shugaban kasa Muhammad buhari ya bayyana cewa za a datse nertwork har zuwa bayan zabe kalli wannan video…

innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu yanzu anfara rade radin cewa za a rufe nertwork har zuwa bayan zabe wanda yanzu haka al’umma sunfara martani.

akan wannan shiri da shugaban kasa Muhammad buhari ake shirin yi na datse nertwork a nigeria saboda gudun yin magudin zabe a wannan babban zabe.

wanda ake shirin ranar a shirin da biyar ga watan February shin kana ganin cewa wannan shiri da shugaban kasa Muhammad buhari zaiyi shin zai bada gudun mawa akan wannan zabe.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button