Kannywood
yanzu yanzu ta aikata abunda bai daceba wato bilkisu shema innalillahi wainna ilaihi raju’un…


innalillahi kalli yadda jaruma bilkisu shema take aikata abunda bai daceba tareda kawarta inda yanzu haka mutane sukayi cha akan wannan jaruma yanzu.
wanda kasan cewa wannan jaruma tana cikin manyan jarumai mata acikin wannan masana antar ta kannywood kafin tayi wannan abun data aikata abu.
bilkisu shema yanzu yanzu tamu santa wannan abu inda ta bayyana cewa kazafi akai mata yanzu haka.