Labaran DuniyaNews
yanzu yanzu yan bindiga sun kashe mutane a shirin da daya dakuma kona gidaje hamsin innalillahi wainna ilaihi raju’un…


innalillahi kalli yadda yan bindiga suka kashe mutane a shirin da daya (21)dakuma kona gidaje hamsin (50)innalillahi wainna ilaihi raju’un yanzu.
babu shakka wannan yan bindiga yakamata gwamnati ta kara daukar mataki akan wannan ta addancin dasuke aikatawa a wannan kasa akan wannan.
yan bindiga wadanda suke aikata abunda bai daceba a kasar nan inda a yanzu haka yan bindigan sun kashe mutane a shirin da daya dakuma kona gidaje hamsin.