Labaran Duniya
Za,arufe kafofin sada zumunta saboda gagarumin zaben daza ayi a wannan lokaci innalillahi…


yanzu yanzu shugaban kasa Muhammad buhari yabayyana chewa za arufe kafofin sada zumunta saboda gagarumin zaben daza ayi saboda samun zaman lafiya.
akan wannan zabe wanda shima Isa ibrahim fantami yabayyana chewa kafofin sada zumunta suna bada gudun mawa wajan tada hankula wajan zabe.
wanda hakan zai saka dukka a rufe nertwork har zuwa bayan zabe yanzu yanzu.