Kannywood

Zafafan hotunan jarumar kannywood din wato khadija yobe Kalli wannan video…

yanzu jarumar kannywood din wato khadija yobe wanda tayi aure ta saki sababbin hotunan ta tare da mijinta yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi.

wanda kasan cewa mutane dadama sunyi mamakin auran wannan jaruma lokaci guda batare kowa yasan da auran jarumar ba ya allah yabada zaman lfy.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button