Labaran DuniyaNews

Zamu rufe bankuna saboda kare rayukan ma aikatanmu yanzu yanzu innalillahi wainna ilaihi raju’un…

Kungiyar ma’aikatan Bankuna da Insora ta Najeriya ta yi barazanar janye ‘yan kungiyar a daukacin fadin kasar sakamakon hare-hare da ake kai wa

harabar wasu bankunan kasuwanci a kasar inda ta bayyana cewa zasu rufe bankuna saboda kare rayukan ma aikatansu yanzu yanzu akan wannan.

batu na canjin kudin wanda yanzu haka bankuna suna cikin wani hali akan yadda suke shan wahala dakuma barazana akan masu canjin kudin idan sukace.

suma basu dashi wanda hakan yasa al’umma suka shiga cikin wani hali innalillahi wainna ilaihi raju’un.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button