Labaran Duniya

Zan fara sakin bidiyoyi na tsirara tunda har yanzu ban samu mijin aure ba—Aisha

Zan fara sakin bidiyoyi na tsirara tunda har yanzu ban samu mijin aure ba—Aisha

Na Kusa Fara Videos Tsirara A Manhajar Tiktok In Bazaka Iya Gani Ba Kadaina Hawa – Cewar Tauraruwar Tiktok Aisha Fulbe.

Wata budurwa a shafin TikTok ta bayyana cewa zata fara yin bidiyon ta ba tare da kaya a jikinta ba budurwar mai suna Aisha Fulɓe ta ce.

Ina masu cewa suna son in riƙa sakin bidiyon tsiraici na to ina sanar daku cewa saura ƙirin zan soma fitar da Bidiyoyi na tsirara kuma duk wanda ke son ganin bidiyon nau na tsiraici to yamin magana a comments section in ji ta.

Kamar yadda ta bayyana a wani faifan bidiyon data saki, kunji fa menene ra’ayoyin ku game da wannan batu?

Hits: 320

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button